Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara

Описание к видео Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara

Fatima Aliyu da aka fi sani da Fatima Ma Zogale da Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya waƙe ta yiwa Freedom Radio bayani filla-filla kan haɗuwarsu da mawaƙin da kuma sauyin da ya zame wa rayuwarta.

Ta kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu bibiyar Freedom Radio suka aiko mata.

Комментарии

Информация по комментариям в разработке